Ticker

6/recent/ticker-posts

Marigayi Mai Martaba Ahmadu Bawa/Ahmadu I da Mr. Wilson

Marigayi Mai Martaba Ahmadu Bawa/Ahmadu I da Mr. Wilson

Marigayi Mai girma Sarkin Gobir na Isa /Uban Ƙasar Isa/Hakimin Gundumar Isa, Masarautar Sakkwato, Ahmadu Bawa/Ahmadu I a gefen hagu tare da wani Baturen Ingila mai suna Mr. Wilson. Shi ne Makaɗa Ibrahim Narambaɗa Tubali ke kira da "Gwarzon Shamaki na Malan Toron Giwa... An samo wannan hoton daga cikin Littafi mai suna Narambaɗa wallafar Shaihin Malami Aliyu Muhammadu Bunza.

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments