Ticker

6/recent/ticker-posts

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR Da Wazirinsa /Wazirin Cibiyar Daular Usmaniya, Sakkwato, Farfesa Muhammad Sambo Wali Junaidu

Mai Martaba

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III CFR a gefen dama ya na gaisawa da Wazirinsa /Wazirin Cibiyar Daular Usmaniya, Sakkwato, Farfesa Muhammad Sambo Wali Junaidu a Filin Jirgin Saman Kasa Da Kasa Na Malam Aminu Kano dake Birnin Dabo. Gama hannu da alheri Uban Musulmi ✊✊✊

Daga Taskar

Malam Ibrahim Muhammad Birnin Magaji
Ɗanmadamin Birnin Magaji
Imel: birninbagaji4040@gmail.com
Lambar Waya: 08149388452, 08027484815 

Post a Comment

0 Comments