Ticker

6/recent/ticker-posts

WONDERS OF GOD

I travel deep into 

The sea of life,

So as to discover

Tsakanin dutse da wuta

Which one is which,

Ai kuwa sai na gano Dutsen volcano 

When it erupts

Yana aman wuta

Mai tsananin ƙuna.


I submitted

That tabbas Allah 

Na da madaukakin girma

Sure, God is great

Shi ne mahallacin samai

And all the ƙascai.

 

Da na hanga na hango

I quickly understand

God is truly wonderful - 

Wonderful in creation

And He is mighty

In wonders and mercy.


I praise God

Sai kuma na yi maza nai

Removing all tamtama

From my mind

That a fagen halilta

Allah Shi ne  maƙura,


Tabbas His powers

And many wonders

Ba duka hankali zai

Iya fahimta ba

Ko idon zuciya 

Ya iya hangowa ba.

By

Shuaibu imam Khalid Junior

Post a Comment

0 Comments